Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Akwai Chanji ” wannan wakar domin nishadantar daku ne masoya aliyu sharba da kuma masu jin wakokin ingausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Baba guy nan ya faso gari
– Haba bayan baida ko sisi
– Kai manta yanzu akwai canji
– Abar batun baya tunda yanzu komai ya sauya
– Mun taka rawa ba sanya har yanzu gashi munai ba karya
– Al’amarin Allah ne maza mata suna bin baya
– A sannu sannu mukeyi gashi ayanzu mun kouya
1. Akwai Canji:-
DOWNLOAD MP3