Sabuwar wakar Aliyu Sharba mai suna ” Abin Kamar Wasa ” hmmm to komai ya gani yayi wannan wakar ai kawai ku biyomu a cikin wakar abin kamar wasa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Abin kamar wasa ne abin kamar wasa
– Muna dada girma muna yin face
– Mungane hannunmu shiyasa mukeyi kamar ba muba
- Advertisement -
– Waka mun rera sunji kidan sun taka
– Haba yar yarinya ki taka rawarki kamar haka
– Mai talla da shinkafa aje shinkafarki ki taka
– Wannan sabon waka rawace taka kamar haka
1. Abin Kamar Wasa:-
DOWNLOAD MP3