-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Ali Show -Gobe Da Labari


0 3,964

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Ali Show Mai Suna ” Gobe Da Labari ” wakar kusan kamar remix ce a cikin wakokin da yayi nasan ku kanku zakuji dadinta.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Gobe da nisa na fada muku jibi da labari

– So nasarane a cikinsa na taso na wuce inkari

– Yau a silar wakokina jama’a duk sun sanni

– Wasuko nacan gefe shirin da suke sai sun karni

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 7

- Advertisement -

– Duk a silar waka har kyauta anbani

– Iya allo na wanke a hakan nai tasiri

– Gobe da nisa ya fadamuku jibi da labari

– Mai nasara ne a cikinta yataso ya wuce inkari

– Danku masoya mai zai hana nai fatan kairee

– Wanda akesa san baiwa amana to sai yai sirri

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.