[Music] Alfazazee – Oyoyo Atiku Ya Dawo

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar; Alphazazee Sarkin Mawakan Alh Atiku Abubakar Mai taken: OYOYO Atiku Ya Dawo

Anyi Wakar ne domin taya murnar dawowar Alh Atiku Abubakar daga kasar Dubai bayan shafe wasu loquta da yayi acan yana hutu.

Kadan daga cikin baitocin waqar;

1. Baba Atiku Yanzu ya dawo duk kuzo muje tarba,
-Kowa nashi ne cikin mu dan yanzu shi yasa ‘Dan ba,
-Komai wuya da Dadi bazamu kulla Dogo ba;
-Dan Gwamnatin su sai wahala kodayaushe sai tsawa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 509

Lambar wayar Mawaki: 08069654613

1. Atiku Ya Dawo:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: