Sabon kundin wakoki na mawaki Yakubu Mb mai suna ” Ina Tare Dake ” to kuna ina masoya kuzo ga kundin wakoki wato album domin jin dadinku masoya na yau da kulum.
Wannan kundin yazo muku da wakokin, soyayya, nishadi, wa’azantarwa, fadakarwa, da sauransu.
Kawai ku biyomu domin sauke wannan wakokin zuwa cikin wayoyinku ta kai tsaye.
GA WAKOKIN:-
1. Ina Tare Dake:-
2. Ni Dake:-
3. Amira:-
4. Dandali:-
5. Jarumin So 1:-
6. Jarumin So 2:-
7. Kibani Kauna:-
8. Kudirina:-
9. Mahaifiya:-
10. Mai Kaunata:-
11. Mai Sona:-
12. Maryama:-
13. Tsaya Kiji:-
14. Yar Gata:-
15. Zuciyarmu Daya:-