Tallan sabon kundin wakoki na mawaki Operan Waka Gombe mai suna ” Kin Gujeni ” to kuna ina masoya kuzofa inji operan waka gombe domin yazo muku da sabon kundin wakokin a 2020 idan Allah ya kaimu.
To masoya kada ku bari wannan kundin wakokin ya wuceku domin kuwa yazo da wakoki masu zafi duk domin ya nishadantar daku a koda yaushe.
Akalla zaku samu wakoki kusan goma ko sama da haka a cikin wannan kundin.
1. Kin Gujeni Album 2019:-
DOWNLOAD MP3