D9ICE MUSIC WORLD NLT is introducing you a new upcoming and talented hausa musician Aliyu (SBD).
The album titled Daka Zana Rayu is released and we need your support to encourage this upcoming artist as he steps into music career.
Aliyu SBD’s Phone No. 09095596154 / 08134353514
His Manager’s Phone No. for Booking 09067464426
(Dake zana rayu)
Wakace wacce takunshi soyayya da rikon amana hakka zalika tana Kara tunatar da duq wani masoyi cewa ya rayu da masoyinsa. Duq tsanani duq wuya
(Rai bakon ajali)
Labarine yacce zafin rabuwa yake da masoyi Kuma kirki rarren labarine Wanda yake da dogon zango a labarin masoyiyace da masoyi suna mararin ganin juna bayan sun Jima Basu ga juna ba Amma Rai yayi halinsa harta koma ga. Mahalillccinta. Bazasu Gama ba sanadiyar kisan da. Yan fashi suke Mata itada ahalinta
(Mallakina) wakar Mallakina wakace wacce take magana ko aika sakon kula da masoyi shike Kara dankon soyayya