Wannan album na shararren mawaki Abba ganga Mai suna nurulkalbi yakunshi wakokin soyayya na zamani da wakokin fadakarwa kana da wakar yabon annabi Muhammad s a w ina masoya Abba ganga karku Bari abaku labari musamman samari da yanmata da suka fada kogin soyayya domin nishadantar daku dakuma fadakarwa.
Add Comment