[Music] Ahmad M Sadiq -Izzar So


0 2,738

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Ahmad M Sadiq mai suna ” Izzar So ” to kuna ina masoya shirin izzar so kuzo ga wakar cikin fim din gaba daya domin jin dadinku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Izzar so na faruwa akasi da mabudin zuciya

– Tilasa rai yayi sosuwa

– Duk da ana da wadatuwa

Related Posts

-Advertisement-

– Shi so ba zai buya ba

– Akwai izzar mulki da kudi da izzar karfin zuciya

– Amma izzar so tafi

– Duk da tana sanya zakkuwa

– Kuma so ba zai buya ba

1. Izzar So:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.