Wakokin Hausa

Music: Ahmad Delta -Zanen Zabuwa

Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Zanen Zabuwa ” wacce mawakiya Zuwaira Isma’il tayi masa amshi, Kuna ina masoyin wannan mawakin zuzo kuji abinda mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
Hali zanen zabuwa bazai goguba
Sonki cikin zuciya ba zai bata ba
Amana ki rike daya
Nima zan rike da juna muyi rayuwa
Nazama kamar tsintsiya
Koda yaushe ba rabuwa

MUSIC PLAYERZanen Zabuwaby Ahmad Delta Ft Zuwaira

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: