Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Sana’a ” wannan wakar ya yita domin fadakarwa da nishadantarwa mu samman akan sana’a.
To kowa ya tashi ya nemi na kansa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Wakar sana’a
– Mu nemo sana’a
– Kai sana’a ka taki sa’a kaji dan uwa danka gujewa dukka buri ka daina damuwa
– Duk jama’a ina kiranmu
- Advertisement -
– Muyi nazari da hankulanmu
– Mai zai Inganta rayuwarmu
– Da zai zama garkuwa garemu
– Nidai nace sana’ace
– Ita take hana zuciya macewa
1. Sana’a:-
DOWNLOAD MP3