Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Sakon Zuci ” Wakar sakon zuci wakce ta daban da mawakin yayi musamman dan ta kwatarwa da masoya hankali yayin saurarada kuma shauki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Yau ina zaune zuciya sako ta aikawa
– Wata ya maikyau daga nesa tayi hangowa
– Dukkanin zance da harshe zaiyi furtawa
– Sai na tantance domin kar inyi sabawa
– Manufa cikon bayanai na
– Ki fahimci duk kalamai na
– Kin gane duk hasashe na
1. Sakon Zuci:-
DOWNLOAD MP3