Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Ruwan Zuma ” wannan wakar gareku masoya wakokin soyayya domin kawai a nishadantar daku da wakokin love.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Har abada ina tare dake
– Sha madarar lilo
– Gani daya tunda nai miki
– Har kin sace zuciya
– Soyayya ruwan zuma
– Karfa kisha kiban nima
- Advertisement -
– Soyayya ruwan zuma
– Inkin sha kiban nasha
– Kiyayya ruwan guba
– Karda kibani karkisha
– Soyayyarmu tai daban
– Shasha dasha musha
1. Ruwan Zuma:-
DOWNLOAD