[Music] Ahmad Delta -Ruhi Da Zuciya


1 1,695

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Ruhi Da Zuciya ” wannan wakar ta musammance domin ku masoya kusha shagalinku cikin soyayyarku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ruhi da zuciya ke suka gani

– Na gina so dakai zanyi rayuwa

– Tarkon so Yakama zuciya

Related Posts
1 of 18

- Advertisement -

– Karbi rike na baki yarda daso

– Kibani inda naje  ki bini kauna na jadda

– Mai yafine na baki kaina mallaki

– Daki na so nagina dukkanin jiki

– Mai yin gudu nasan da dole yayi haki

1. Ruhi Da Zuciya:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.