-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Ahmad Delta -Nabeeha (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Nabeeha ” wannan wakar ta nabeeha wakace da mawakin yayi domin yasa masu suna nabeeha farin ciki dama masoyansu kawai harma da kowa da kowa dan wakce ta soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kiran da nayo naso ace kin amsa

– Ki dan waigoni ko zuci ta numfasa

– Ana cewa garin so baya nisa

– Gani da sauri sauri dan na kosa

Related Posts
1 of 19

- Advertisement -

– na sadaukar komaina gareki ki amsa

– Tallafani babi rashinki zanyi asara

– Kinshiga zuciya dare kin kwanta nabeeha

– Inkika barni nasan zan afka larura

1. Nabeeha:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: