[Music] Ahmad Delta -Matashi


0 2,034

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Matashi ” wannan waka ta matashi wakace da akayita akan soyayya domin nishadantar daku a koda yaushe musamman yan soyayya domin kwantar da zuciyoyinsu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– So yashigen ya hanan sukuni ban luraba

– Karka gujemin ko zamu saba muyi rayuwa

– Matashi matashi matashiii

– Matashi ni kadai tawa soyayya

Related Posts
1 of 18

- Advertisement -

– Sukuni har arai dake nasamu

– Matashi kai kadai nawa soyayya

– Sukuni sai dakai a rai zan samu

– Cikin rai nawa kinyi zaune

1. Matashi:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.