Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Malamin So ” wannan wakar ta malamin so wakace da mwakin yake biya soyayya ita take karantawa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Soyayya
– Sonki ya taba zuciya zai hanani kwana
– Kirani malamin so na kiraki daliba ta
– Sonka ya taba zuciya zai hanani kwana
– Kirani dalibarka na kiraka malamina
– Duka zuciya takan so mai sonta
– Tawa takice rike karki saketa
– Ki kayo riko da so bani jigata
– Yanda kike a raina wani na musalta
1. Malamin So:-
DOWNLOAD