[Music] Ahmad Delta -Mai Tafiya


0 1,684

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Mai Tafiya ” wannan wakar ta mai tafiya wakace da mawakin yayi domin nishadantar daku a koda yaushe idan kuna tar dashi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Nai tafiya bazana dawo ba

– Sai na gano tawa masoyiyar miyo fira a ko ina

– Sashen zuciyar da kai nema

Related Posts
1 of 18

- Advertisement -

– Ina tafe zani gareka dan miyo fira a ko ina

– So ke bada dukanin dama a zahiri ai ta magantuwa cikin sauki

– Karbi abinda zuci ta kunso Sabi dake sani a ranki karkice kinki

– Ko mutuwa tazo da gaggawa na jadda nafi ga sonta dauni ta barki

– Ni danayo rashinki yafi ace akwace komaina abinda yayi saura na dukiya

1. Mai Tafiya:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.