Sabuwar wakar Ahmad Delta ” Kudiri ” Hmmm delta kana wuta fa wajan nishadantar dasu da wakokin soyayya masu ratsa zuciya musamman idan yan soyayya suna saurare.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da tausayi so yake zama
– Ya taba rai da jinin jikina
– Nai kudirin nai zama dake
– Komai tsanani ban rabo dake
– Nai rayuwa dole sai dake
– Amsa kira so ki sallama
– Ya zan gina so yarda da aminci ne farko
– Furicin da kamin har ruhina na dau sako
– Dukkan yanayi kai zana rike kaimin karko
1. Kudiri:-
DOWNLOAD