Sabuwar wakar Mawaki Ahmad Delta mai suna ” Kaddarar Mace “wakar kaddarar mace nasan wasunku zasu ce meye kuma kaddarar mace hmmm, to kawai kubiyomu domin saurarar wakar cikin sauki.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kaddarar mace
– So a zuciya shine so
– Ba abinda ke dorewa mannufata
– Zahirina har sirrina sonki dai-daine wanda baiyin gogewa
- Advertisement -
– Tunda kin zamo fitilata haskake ruhi damuwa take kaudata
– So cikinsa kin jajirce ni kikai nuni ra’ayinki shine nawa
– Ba abinda yai canzawa
– So na gaskiya ne wannan
1. Kaddarar Mace:-