[Music] Ahmad Delta -Inda Rabo (Audio)


0 643

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Inda Rabo ” wannan wakar ta musammance domin nishadantar daku masoya kawai ku kasance tare damu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Buri na zuciya kaine

– Indai har ka aminta na shirya

– Inda rabo komai dadewa za akai gaci hakan ba makawa idan akai hakuri a rayuwa

Related Posts
1 of 18

- Advertisement -

– Tunda a yanzu gani gaki mai yayi saurane banda mugodewa mai duka

– Abinda yaje yanzu ya dawo gunki nai tuni zuciya tayi warraka

– Nayi dashe da acan baya nai gwagwarmaya yanzu nadau nakai baka

– Mai kikaso fadamini

– Nai miki ba gunaguni

1. Inda Rabo:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.