-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Ahmad Delta -Gudan Jini (Audio)


2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Gudan Jini ” to gudan jini na soyayya ammafa domin tsakanin masoya biyu idan kanaso kaga soyayya ace jini ya hadu, nanfa zakuga yadda ake soyayya ba doka.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Rayuwa dake na tsara

– Masoyita dominta zo mu zauna

– Kin zamo gudan jinina

– Da babu ke zuci zata samu ciwo da bai futa

Related Posts
1 of 19

- Advertisement -

– Rayuwa dakai na tsara masoyina

– Na aminta zo mu zauna

– Ka zamo gudan jinina in babu ke

– Duniya zaman cikinta zaimin wuya

1. Gudan Jini:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: