Get New DJ Mixes
Hausa Music

Music: Ahmad Delta -Gaskiya Ft Nura M Inuwa

Sabuwar wakar Ahmad Delta tare da Nura M Inuwa mai suna ” Gaskiya ( Icen Madaciya )” kuna ina masoya wayannan waka kuzo kuji me wannan mawakan suka zo muku dashi a cikin wannan wakar tasu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Ke ake rika a dace

Wanda bai take ya kauce

Ahmad da Nura munce

Icen madaciyace

Gaskiya icen madaciya

Kowa ya rikeki bayashan wuya

Zurfi gareki kinfi rijiya

1. Gaskiya:-

DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.