Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Dalilin So ” wakace bisa tsarin soyayya aka bugata domin kwantarwa da masoya da kuma yan soyayya hankali.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kece farin cikin raina
– So sai dakai yayimin rana
– Zuciya ta karbi sako manufata
– Kiyarda zana baki dukkanin gata
– Indake aso naka ba wasu rata
– Ungo daukacin makamai na sarauta
– Ke nabaiwa kinfi sauran mata