[Music] Ahmad Delta -Bugun Numfashi (Audio)

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Bugun Numfashi ” wakar ahmad delta kenan kuna ina masoya kawai kuzo ku rakashe da wannan wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Bugun numfashi karuwa yake kullum

– Laifin da nayo kai afuwa a gareka nai tuba

– Yau zuciya tai mamaya tana ta neman dama

Talla
Related Posts
1 of 19

– Duk wanda ya biye mata shine yake shan fama

– Kar kai batun wata fallasa dan kuskure nayi ma

– Shukar da kikai yafiya ba zanai ba

1. Bugun Numfashi:-
DOWNLOAD

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: