Sabuwar wakar Ahmad Delta mai suna ” Abota ” lallai kam ahmad delta ba dama kaima kace wani abu Allah ya kara basira irin wannan slow music mai kashe zuciya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sai dake nizan iya rayuwa
– Zuciya a gareki na mallaka
– Sai da kai ni zan iya rayuwa
– Zuciya a gareka na mallaka
- Advertisement -
– Kar walwala sa a zuciya ke nai ra’ayi
– Ban barinki ko zana sha wuya dukan yannayi
– Ba wata indake sonki na rike sa tausayi
– Zokimin iso inda zakiji zan dangana
1. Abota:-
DOWNLOAD