[Music] Ahmad Delta -Abinda Ke Raina


0 1,448

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Ahmad Delta mai suna ” Abinda Ke Raina ” wannan wakar soyayyace kawai a cikinta kuma nasan kunsan mawaki wajan yin wakokin soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ke zan kira tawa

– So bani canzawa

– Duk abinda yake rai idan aka binciki fuska zata bayyana

– Musamman so da baya boyiwa in har yayi sansani

Related Posts
1 of 18

- Advertisement -

– Naji da ana fadin dadin so sai yau na dandana

– Kauna nazo bida kin bani tilas na adana

– Ki sanarwa duniya kin dace samun majin gina

– Natsaya tsayin daka dominke ba zana fadi ba

1. Abinda Ke Raina:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.