[Music] Ahmad Dangata -Kauna (Audio)

2

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Mawaki Ahmad Dangata mai suna ” Kauna ” wannan wakar mawakin yayita akan sigar soyayya domin nishadantar da masu saurare a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

Talla

– Kiban kauna na baki soyayya

– Nai kwana dake nai tashi

– Kaban kauna na baka soyayya

– Innai kwana dakai nake tashi

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 477

– Ganinki cikin gidana na kosa

– Ido ya ganki zuciya ta kyasa

– Kalamai naki nayimin susa

– Ki tambayi zuciya kisam amsa

1. Kauna:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: