Sabuwar wakar matashin mawaki Mai suna Abubakar AG Idris mai suna ” Najeriya ” wakar yayi tane akan kasarsa nijeriya domin nuna soyayyarsa a gareta.
Mawakin yayi kokari wajan buga wannan wakar da kuma rerata, da sannu zamu dunga kawo muku wasu wakokin nashi domin nishadantarwa harma da fadakarwa.
Ga dai wakar sai kuji mai yake cewa a cikinta.
1. Najeriya:-
DOWNLOAD