Sabuwar wakar Ado Isah Gwanja na gidan dawayya mai suna ” Matan Arewa ” lallai gwanja kana kurewa mata dadinsu wato na arewama ba abarsu ba kenan.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ahayye matan arewa kunkai mata
– Allah ya tsare rayukanku ranar kallo
– Innaratso sai kin domin mai fanfara baiyin tauna
– Ko an tunzura babbar mun sani hannu baya kare hasken rana
– Suka ko karsu ka suna gani gwanja yazamo kutumbin bauna
– Bana kallon makiyi asara kunsan sai da irinsu za akai can kololuwa