Wakokin Hausa

[Music] Ado Gwanja -Kamar Kallo

Sabuwar Wakar Ado Gwanja mai suna ” Kamar Kallo ” to kuna ina masoya wakokin ado gwanja na mata kuzo kuji sabon sauti amma wannan karan macece ta bashi wahala.

Matan yanzu kam sai a slow indai wajan bada cittane musamman bangaren kace kana sonsu sukika amma daga baya sunga kayi maiko su dawo.

Kuzo muji me yake cewa a wannan wakar tasa.

Ayi saurare lafiya.

1. Kamar Kallo:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: