Ado Gwanja limamin mata ya fitar da Sabuwar wakar da aka ɗaɗe ana jira wato Chass.
Ita dai wannan wakar Chass ana zargin cewa tazo da wani sabon salo wanda ya sabawa al’adar Hausawa kamar yadda wani lauya mai zaman kansa a Kano yayi iqirari.
Ku saurari wannan wakar sannan ku ajje mana comment akan wannan wakar.
Slm arewa blog wasu daga cikin wakokin da kuke daurawa basu daukuwa (e.g ado gwaja chass,alblum dan musa) dafatan xaku gyara
ASlm arewablog agaskiya yanzu bama iya sauke waka tawannan shafi ko mai dalili hakan allah yasa mudace
Wslm, zamuso musan matsalar da kuke fuskanta.