Sabuwar wakar Adam A Zango me suna Manyan Mata .
KA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :-
– Gari ya waye, yau bawani waiwane
– Nasan kun gane , gayuna da kauraye
– Arewa ku tashi, ku saki layin wawaye
– Ku biyoni a baya , mu shiga na gwanaye
– Manyan Mata Ehhh, ansha fakejin