Get New DJ Mixes
Hausa Music

[Music] Abuja Boy – Sai Dake

Sabuwar wakar hazikin mawaki wanda tauraruwarshi take haskawa wato Abuja Boy ya fiyar da sabuwar wakarshi mai suna Sai dake.

Wannan wakar ta Sai Dake wakace ta soyayya da tazo da sabon salon da yakamata ace maabota sauraron wakokin soyayya sun saurara. Asha sauraro lafiya.

DOWNLOAD HERE

Tags

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.