Wakokin Siyasa

[Music] Abubakar Sauti -Yawale Mayen Jirgi

Sabuwar Wakar Abubakar Sauti mai suna ” Yawale Mayen Jirgi ” to ko waye yawalen ku biyoshi a wakarsa ta domin jin abinda yake cewa a cikin wakar tasa.

Hmmm su yawale ai banga laifin kuba koni na samu dama wallahi yawo zanyi, amma kuma su har an samusu ido sun cika hawa jirgi.

Kawai ku biyo kuji abinda yazo dashi.

1. Yawale Mayen Jirgi:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement