Mawaki Abdulmajid ya fitar da sabuwar wakarshi mai suna Son Duniya .
Ita wannan wakar tana tuni da jan hankali cewa mutuwa da lahira fa sune karshen mutum. Duk mallaka da ita kanta duniyar karshe garesu.
[Music] Abdulmajid – Son Duniya

Mawaki Abdulmajid ya fitar da sabuwar wakarshi mai suna Son Duniya .
Ita wannan wakar tana tuni da jan hankali cewa mutuwa da lahira fa sune karshen mutum. Duk mallaka da ita kanta duniyar karshe garesu.
Son Duniya by Abdulmajid
Co-founder Arewablog
Add Comment