Sabuwar wakar hazikin mawaki wato ‘Abdulmajid’ ita wannan wakar na fadakar da mutane akan aiki da kuma riqo da gaskia.
Wakar tana nuna cewa in dai mutum yana aikin sa tsakani da Allah kan gaskiya to kar ya damu da tsangwama da hassada da zargi. Lokaci ne gaskiya zata fito, kuma zai yi nasara.
[Music] Abdulmajid – Ina da Gaskiya

Add Comment