Sabuwar Wakar Matashin mawaki Abdul Y Umar mai suna ” Waiwaye ” wakar waiwaye wakace da mawakin yayita akan soyayya da kuma nishadantar da masu saurare.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Shi waiwaye adone ga tafiya
– Soyayyar da muke dake tabbas munyo juriya
– Tunani nake akan soyayya
– Kullum fatana shine muhau kan hanya
- Advertisement -
– Kalamanki a zuciya nake yo ajiya
– Nayo himma ni aso banyin sanya
– Dafin sonki a duk jikina yayo mamaya
– Hakan ne yasa dake muzam tsintsiya
1. Waiwaye:-
DOWNLOAD MP3