[Music] Abdul Y Umar -Ke Kadai Ce


0 697

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Abdul Y Umar mai suna ” Ke Kadai Ce” wannan wakar ta musammance ga masoya domin yace ita kadai ce to wannan ko wace mace tayi sa’a.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Soyayya itace ke sakani murmushi

– Ba canji ke kadai ce a zuciyata

– Inda tuni ke kadaice nake ta ambato

Related Posts

- Advertisement -

– Zo kugani a sonta harfa na mato

– Babu sani babu sabo tunda na fito

– Za su gani makiyanki su zana firfito

– Ni nasani ke kadai ce bakimin zato

1. Ke Kadai Ce:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.