[Music] Abdul Piano -Yar Uwa


0 1,338

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Abdul Piano mai suna ” Yar Uwa ” to ko wacece yar uwar tasa kai harma daku din kawai ku biyomu a cikin wannan wakar domin kuji mai mawakin yake cewa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kin shiga rayuwa zan kiraki da yar uwa

– Kiyimini agaji zo cireni a damuwa

– Ka shiga rayuwa zuci ka zama dan uwa

– Kayimini agaji zo cireni a damuwa

Related Posts
1 of 3

- Advertisement -

– Labarin zuciya fuska baya boyuwa

– Sonki na sama zuciya yimata garkuwa

– Da zaki rikeni zaki tsamoni a damuwa

– Yau na aje sonki yazam badadin rayuwa

1. Yar Uwa:-
DOWNLOAD MP3

DOWNLOAD AREWABLOG APP

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.