Sabuwar wakar Abdul Piano mai suna ” Sana’ata ” wannan wakar mawakin yayita ne akan sana’arsu ta waka domin nuna wa mutane yadda sana’artake.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sana’ata waka sana’ata
– Sana’ata mutuncina
– Na rike sana’ata
- Advertisement -
– Sana’ata kaima rike sana’ata
– Rike sana’arka yaro rike sana’arka
– A sahun farko na fara tatata
– Abun kamar wasa a yanzu na nisa
1. Sana’ata:-
DOWNLOAD MP3