Sabuwar wakar matashin mawaki Abdul P One mai suna ” Yarda ” gaskiya wakar ba laifi tayi dadi sosai domin shima mawakin yace baza’arsa a baya ba wajan nishadantar daku.
Nasan zakuyi mamaki wajan ganin sunan ya kusa iri daya da Abdul D One to kowa da nasa ra’ayin, wani abun mawaki muryar tasa kusan sai kace Umar M Shareef ko D One.
Kawai kuzo kuji abin da mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasa.
- Advertisement -
Kuma shima da sannu wakokinsa zasu fara shigowa yanar gizo kawai ku kasance damu a koda yaushe zamuyi ta kawo muku sababbin mawaka.
1. Yarda:-
DOWNLOAD