Sabuwar wakar Abdul DMG tare da Umar Uk mai suna ” So Dake ” to kuna ina masoya ku biyomu a cikin wannan wakar domin jin me tazo dashi.
Wakar soyayya ce mai hade da cakwakiya a tsakaninsu.
Kawai ba abinda zamu ce face muce ku dauko wannan wakar domin ku saurara daga bakinsu.
Ayi saurare lafiya.
1. So Dake:-
DOWNLOAD MP3