Wakokin Hausa

[Music] Abdul Director -Mahadin Rayuwa

Sabuwar Wakar Matashin mawaki Abdul Director mai suna ” Mahadin Rayuwa ” to kuna ina masoya wakokin soyayya kuzo muji mai wannan mawakin yazo dashi a cikin wannan wakar tasa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Mahadin rayuwata mai share hawayen idaniyata

– Kece zuciyata ke nake hange dare da rana

– Na kasa rintse bacci a dare ko ko ma da rana

– Kullum inata shauki soyayya sila ta kauna

– Harma wadansu sun fara wai yin bincike a kaina

– Kaunarkice ta zamin sila haka din ya faru kaina

1. Mahadin Rayuwa:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP
 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: