Sabuwar Wakar Abdul Director mai suna ” Kece ” to kuna ina masoya kuzo kuji sabuwar waka daga bakin wannan matashin mawakin domin jin dadinku a koda yaushe.
Kuzo kuji dame wannan mawakin yazo muku dashi a cikin wannan wakar tasa mai suna Kece to ko wacece ita din sai munji sannan zamu gane.
Ayi saurare lafiya
1. Kece:-
DOWNLOAD MP3