-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Abdul B Nice -Zama Da Masoyi


0 1,780

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Abdul B Nice Mai Suna ” Zama Da Masoyi ” wakar tayi dadi kowa yasan kalmar zama da masoyi dadi amma indai ba masoyinka bane zakaji zaman baya dadi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Mai sona zama da masoyi kwai dadi domin kokadan bakison bacin raina hakurine halinki

–  Mai sona zama da masoyi mai dadi domin kokadan bakason bacin raina hakurine halinka

– Mai sona kaunarki yana cikin raina

- Advertisement -

– Soyayya kece nasaka adamana

– Burina wataran kizama matana

– Kin zarce mata mai dadin suna

– Hotonki na kaiwa gida dangina

– Sunyo addu’a sunyo fatan alkairee kinji mai alkunya

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.