[Music] Abdul B Nice -Yar Fara


0 1,867

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Abdul B Nice mai suna ” Yar Fara ” wannan wakar ta yar fara wakace da mawakin yayiwa mai budurwa fara ba bakaba fa, hahahaha kai ta kowace wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yar farar yarinya kaunarki a raina hakun ne

– Na rike hujjata kuma sonki bai zaiyiwu in daina ba

Related Posts
1 of 13

- Advertisement -

– Tun haduwarmu dake a raina na san soyayyace

– Bani barinki haka in barki asarace

– Ko rana da wata sunsan abunmu dalili ce

– Na rike hujjata dake ba zanbar wannan ba

1. Yar Fara:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.