-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Music] Abdul B Nice -Wata Sahiba (Audio)


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar Abdul B Nice mai suna ” Wata Sahiba ” wannan wakar ta wata sahiba wakace da mawakin yayita akn soyayya domin nishadantar daku masoya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Na tsunduma a son wata sahiba

– Kaunarta zan raya cika zuciya

– Tayani muje na sau raggama

– Kada kibarni a so zansha wuya

Related Posts
1 of 13

- Advertisement -

– Ni sai dake zan more rayuwa

– Tunda nasa ki a karshen zuciya

– Tunda naski a rai ban barki ba

– Kaunarki ya bi jini har jijiya

1. Wata Sahiba:-
DOWNLOAD MP3

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: