-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Abdul B Nice -Kwarya Tabi Kwarya


0 1,295

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar abdul b nice mai suna ” Kwarya Tabi Kwarya ” gaskiya wakar tayi kuma anyita akan soyayya inda ake kifar da soyayya.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Kwarya tabi kwarya soyayya dani dake babu kin kifar ai nidake abar batun soyayya

– Halinkine shiyasa nabarki da kayanki

– Ki dau dumi kin zafafa kalamanki

- Advertisement -

– Kin tinshidani Ki fadamin dukka zancenki

– Nabarki da halinki nidake mubar soyayya

– Anyi walkiya nagane ke waye

– Kowa yadau kwando ruwansa zai yuye

– Fushinki na karya har zaki zubar da hawaye

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.