-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Music: Abdul B Nice -Jirah


0 1,118

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar wakar abdul b nice mai suna ” Jirah ” Nasan kunsan kowaye shi kuma kunsan irin wakokinsa na soyayya yake domin nishadanatar daku.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR::-

– Jirah kinsani bani kaunar wasa karki yadani Ko yaushe kina a raina nike nake kira

– Tunda kasani kan kaunarka bani wasa karka yadani ko yaushe kana a raina ni kai nake kira

– Jirah kina bayan kin san kaunarki na a raina

– Har na waiwaya ni kallonkine nufina

- Advertisement -

– Ko cikin mafarki ke nagani na nuna

– Ke nake ta buri ki zamo uwar gidana

– Na daura tammara

– Tunda kasani kan kaunarka bani wasa

– Karki yadani ko yaushe ki na a raina

 

DOWNLOAD MUSIC HERE

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.